Latest
A farkon makon nan, alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotu
Ben Ayade ya yi alkawarin zai yi Asiwaju Bola Tinubu da Jam’iyyar APC a zaben 2023. A baya David Umahi ya yi irin wannan alkawari, ya ce APC za ta ci Ebonyi.
Hukumar Yaki da Rashawa Da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Ta'annati, EFCC, ta yi nasara bayan gurfanar da wasu mutane biyar a kotunan tarayya da manyan kotun
Bayan ya ki daukar Nyesom Wike a matsayin abokin takara, Atiku Abubakar ya kafa kwamiti na manya domin su je su yi wa Wike danniyan kirji tun kafin zaben 2023.
Gwamnan jihar Edo ya ce mutanen Najeriya sun gaji da PDP da APC haka nan. Godwin Obaseki yana ganin zaben jihar Ekiti ya nuna inda siyasar Najeriya ta sa gaba.
Mai girma Muhammadu Buhari ya ce karin kufin fetur zai sa mutane su kara tagayyara, shiyasa ya hakura da maganar janye tallafin mai a 2021 don haka ya fasa.
A wani sabon cigaba da zai bawa yan Najeriya mamaki, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa shugaban majalisa Ahmad Lawan ya yi takara a zaben fidda gwani na Y
A kalla mutane uku ne wasu da ake zargin yan bindiga ne suka bindige har lahira a karamar hukumar Batagarawa ta Jihar Katsina. Vanguard ta kuma rahoto cewa an
Babbar Kotun jihar Edo ta yanke wa matashiya yra shekara 25 a duniya hukuncin kisa ta hnayra rataya bayan kama ta da laifin kashe uwar tsohon gwamnan jihar Edo.
Masu zafi
Samu kari