Latest
an bindiga sun harbe yan bijilante biyar har lahira da wani mafarauci daya a wani harin kwantar bauna da suka kai musu a dajin Lafiya-Kpada-Duma a Jihar Niger.
Rundunar Yan Sandan Najeriya reshen Jihar Katsina ta karrama wani jami'inta mai mukamin Constable, Nura Mande, wanda ya tsinci dalla 800 ya kuma mayarwa mai shi
Dan majalisar tarayyar Najeriya, Sanata Smart Adeyemi ya ce sanatoci ba za su yi watsi da Sanata Ike Ekweremadu ba kuma wasu cikinsu na kokarin tuntubarsa. Yana
Ukpo Nwamini David shi ne yaron da Ike Ekweremadu ya kai asibitin Ingila da nufin a cire bangaren jikinsa, a dasawa yarsa. An gano cewa ya zarce shekara 15.
Jami'an yan sandan Najeriya da hadin gwiwar yan sandan kasa da kasa ta Interpol sun yi nasarar kwato wasu motocci da aka sace daga Najeriya a Jamhuriyar Nijar.
Jigogin Jamiyyar Peoples Democratic Party PDP na yankin kudu maso yamma sun gabatar wa uwar jam’iyya da dan takarar kujerar shugaban kasarta, Atiku Abubakar.
Abdullahi Muhammad, shugaban wani tsagi na APC a jihar Kebbi, ya zargi gwamnan jihar, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, da haddasa rikici a jam'iyyar reshen jihar.
'Yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari tare da kone ofishin 'yan sanda, shaguna da gidaje uku a kauyen Zugu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano a halin yanzu tana shirin yin dokar kafa sharruda kan amfani da kafafen sada zumunta wato soshiyal midiya. Domin hakan, hukumar tan
Masu zafi
Samu kari