Latest
Wasu yan bindiga sun farmaki ofishin yan sanda a yankin karamar hukumar Ukehi jihar Kogi, sun kashe Insufekta a harin wanda suka yi amfani da abubuwan fashewa.
Shugaban Kungiyar Kare Hakkin Makiyaya ta Nomadic Rights Concern (NRC), Farfesa Umar Labdo, ya ce fulani ba yan ta'adda bane, ko yan fashi ko bata gari, Nigeria
Mahukuntan sojojin sun kuma ce sojojin sun kama wasu da ke hada kai da maharan, ciki har da wani fitaccen dillalin bindigu da kuma samar da kayan aikin Boko Har
Mun samu labari cewa za ayi kus-kus tsakanin Gwamna Wike da ‘Dan takaran PDP, Rabiu Kwankwaso. Kwankwaso yana neman wanda zai zama abokin takararsa a 2023.
A jiya ne labari ya karade kasar nan kan batun kame wani tsohon sanatan Najeriya, wanda aka damke a Burtaniya bisa zargin safarar sassan jikin dan adam da matar
Dakarun Sojoji na Operation Whirl Stroke, ta ce ta kama wani hatsabibin dilallin bindigu, Ardo Manu Abdulrahaman Maranewo, wanda jami'an tsaro ke nema a jallo.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta (ICPC) ta kwato tsabar kudi Naira miliyan 170, dala $220,965, mota G-Wagon da sauran kayayyaki daga hannun
Kungiyar malamai masu kiyarwa na jami'o'in, ASUU, tace gwamnatin tarayya bata gayyaceta wani taro ba a ranar Alhamis. A ranar Laraba da ta gabata, Chris Ngige.
An samu labari daga BBC Hausa - Dan takarar sanata, Bashir Machina ya bukaci Shugaban APC Sanata Abdullahi Adamu ya janye kalamai masu zafi da ya yi a kansa.
Masu zafi
Samu kari