Latest
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Jigawa a hana mutanen gari a karamar hukumar Birniwa birne wasu mutum bakwai da ransu. An gano cewa an yi jayayya tsak
Rabiu Kwankwaso ya ci karo da dinbin mabiya yayin bude sabon sakatariyan NNPP a Warri. Hadimin tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya yake cewa sun ci taro a yau.
Sarki Charles II ya ki amincewa da bukatar Shugaba Emmerson Mnangagwa na kasar Zimbabwe na halarton jana'izar Sarauniya Elizabeth II. A cewar The Punch, Shugaba
Yan bindiga masu tarin yawa na sansanin fitaccen ‘dan ta’adda Bello Turji, sun sheka lahira. An halaka ‘yan ta’addan ne a wani samamen ba-zata da dakarun sojin.
Wani rahoton Daily Trust ya ce, mahaifiyar Ummukulsum Sani Buhari, matashi mai shekaru 23 da wani dan China ya kashe a jihar Kano ta yi bayanin yadda lamarin ya
Wani tsohon hadimin gwamnan Kaduna, Hon. Wilson Yangye, ya jagoranci dubbannin mambobin jam'iyyar APC mai mulki sun sauya sheka PDP a kudancin jihar yau Asabar
Al’ummar unguwar Janbulo dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano suka wayi gari da wani mummunan al’amari na kisan wata matashiya budurwa mai suna Ummita.
Yan Najeriya sun fara tura sakonnin taya murna ga hadimin Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad da matarsa Naeemag, bisa haihuwar yarsu. Ahmad, ya sanar a sha
Kalamai da dama sun biyo bayan labarin cewa gwamnatin Birtaniya na neman iyalan wasu yan Najeriya da suka mutu a kasar suka bar makudan dukiya babu magada.
Masu zafi
Samu kari