Latest
Wani mutun 'dan kasar China ya sokawa budurwarsa mai shekaru 23 wuka inda ta mutuu a take a kwatas din Janbulo dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano.
Kasa da watanni biyar kafin babban zaben shekarar 2023, shugabannin jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, sun kori dan takarar shugaban kasarta, Dumebi Ka
Wani mutum dan Najeriya ya bada labarin abin ban tsoro da ya yi karo da shi bayan ya kama hayan gida a Jihar Legas. Matashin mai suna Elkros a Twitter ya ce ya
An kama wani mai aikin gini, Adamu Aliyu, tare da wasu mutane hudu kan zargin fashi da makami da kisar gilla inda ya ce ba zai iya tuna adadin mutanen da ya kas
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami yayi bayanin kalubalen da ya fuskanta saboda kawo tsarin NIN, abin ta kai ga barazanar kisa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, Peter Obi, ya ce ba zai yi kasa a gwiwa ba wurin magance matsalar tsaro don farfado da noma a arewa.
Daily Trust ta ruwaito cewa, mataimakin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Kano don yin ta'aziyyar rasuwar dan sanata Kabiru Gay
Asibitin koyarwa na jami'ar Benin,UBTH sun rike gawar matashiyar yarinya mai shekaru 12 mai suna Glory Ekeleyede saboda iyayent sun kasa biyan kudin asibitinta.
Wani dan jarida mazaunin Kaduna, John Femi Adi, ya yi alkawarin bada kodarsa daya ga Sonia, yar Sanata Ike Ekweremadu. Ya sanar da hakan ne a wani rubutu da ya
Masu zafi
Samu kari