Latest
A jihar Borno, ‘Yan ta’addan sun dauko gawawwaki domin suyi sallah, sai jirgin Super Tucano ya sake yi masu luguden wuta. Har yanzu ba a a san iyakar barnar ba
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna tace ta damke wasu mutum uku a Maraban Jos da Rigachikun a Igabi ta jihar kan zarginsu da kai wa 'yan bindiga bayanan sirri.
Sha’aban Ibrahim Sharada zai nemi Gwamna a Kano a 2023 a ADP, Sharada zai gwabza da Nasiru Gawuna, Abba Kabir Yusuf, Sadiq Wali da wasu ‘yan takaran a badi.
Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma a majalisa ya kawo kudirin da zai hana mabiya addini guda su tsaya takara. Kila dokar za ta fara aiki ne bayan zaben 2023.
Bashir Machina, dan takarar da yayi nasarar lashe zaben fidda gwani ta kujerar sanata mai wakiltar mazabar Yobe ta Arewa, ya musanta janyewa Sanata Ahmad Lawan.
Za a ji Gwamnatin Tarayya ta tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyin da Abba Kyari ya boye. An tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyinsa da ke Abuja da Borno.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi awon gaba da matafiya 32 a wuraren Ifon dake karamar hukumar Ose ta jihar Ondo suna dawowa ne daga bikin mutuwaa.
Gwarazan jami'an 'yan sanda sun nuna jajircewa da sanin makamar aiki yayin da suka kubutar da ɗan takarar majalisar jiha daga hannun yan ta'adda da daren Asabar
Za a ji cewa bincike ya nuna akwai hannun jami’an tsaro da manyan gwamnati a satar man da ake yawan yi a yankin Neja-Delta, har yau an gagara yin ram da su.
Masu zafi
Samu kari