Latest
Ana tsaka da rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP, gwamnan Rivers, Nyesom Wike a ranar Litinin yace ba zai bar makiyansa a siyasa Ubangiji ya yi maganinsu ba.
Wani bidiyo da ke yawo a shafukan soshiyal midiya ya nuna yadda wasu karatan maza yan bakar fata ke shan aikatau a kasar Dubai. An gano su suna ta wanke-wanke.
Yayin da rage 'yan watanni kalilan a fafata babban zaɓen 2023, wasu mambobin jam'iyyar APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa PDP a jihar Ogun ranar Litinin.
Wata matashiyar budurwa ta bayar da labarin yadda wani abokinta da ke tashe kudi da fake da sana'ar shinkafa wajen tara kazamin kudi, garkuwa da mutane yake yi.
Mace ta zama Shugabar Ingila a karo na 3 a tarihin Birtaniya. Masana na cewa sabuwar Firayim Ministar. Liss Truss ba ta da tabbas domin ta saba amai ta lashe
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sanar da cewa FG ta dakatar da shirin kara kuɗin kira, tura sakoda data.
Hassam Jimoh, wani magidanci dan shekara 55, Hassan Jimoh, ya nemi kotu ta kori matarsa Silifat Salawuddeen daga gidansa bayan ya sake ta amma ta ki tafiya
Kwamitin shirya babban taro na kungiyar daliban Najeriya ya bayyana Usman Barambu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kungiyar daliban na ranar Asabar.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta yi ikirarin cewa ta kawo karshen yawaitaar matsalar tsaro a Najeriya bayan nasarorin da jami'n tsaro suka samu kan yan ta'adda.
Masu zafi
Samu kari