Latest
Daga karshe an mika diyar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Fulani Ruqayya zuwa dakin mijinta Amir Kibiya bayan an daura masu aure a ran Juma'a.
Femi Fani-Kayode ya dauko wata magana da Dino Melaye ya yi, ya nemi a kama shi. Wannan ya jawo Sanata Melaye ya maida martani, daga nan aka shiga cacar baki.
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa a arewacin Najeriya ya buɗe sabon shafi, an wayi gari kwamitin zartarwa ya yanke hukuncin tunbuke shugaban jam'iyya.
Kasa da watanni 5 da suka rage zaben 2023, 'yan Najeriya zasu damka maokamrsu a hannun 'yan siyasa inda zasu yi zaben shugaban kasa da zai karba ragamar kasar.
Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya da ake samu a jiharsa da mutuntawa da hakuri da ake yi tsakanin kabilu da addinai a jihar ta Kano.
Jim kadan bayan tsige kakakin majalisar dokokin jihar Ogun Olakunle Oluomo, hukumar EFCC ta shigar da wasu tuhume-tuhume 11 kansa tare da wasu mutum uku...
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari da daddare yankin ƙaramar hukumar Abaji, a birnin tarayya Abuja, sun kashe rayuka biyu sun yi awon gaba da manoma 13
Za a ji jam’iyyar APC ta dakatar da ‘Dan Majalisa saboda yana adawa da Gwamna a Ogun. Shugabannin Jam’iyyar APC a jihar suka dakatar da Dare Kadiri daga APC
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Enugu ya buɗe sabon shafi yayin da ɗan takarar gwamna, Uchenna Nnaji, ya nemi uwar jam'iyya ta rike kuɗin kamfen ɗin Tinubu.
Masu zafi
Samu kari