Latest
A gefen wata tattaunawa, ministan ilimi, Adamu Adamu, yace gwamnati za ta iya kara wa malaman jami'a albashi da 23.5%, yayin da farfesoshi za su samun karin 35%
Tsohuwar shugabar majalisar dokokin jihar Edo, Misis Elizabeth Ativie, ya rubuta wasikar zuwa ga shugaban APC, ta sanar masa da cewa ta fice daga APC nan take.
An gargadi masu niyyar halartan gasar kwallon duniya da za'a yi kasar Qatar bana cewa duk wanda aka kama yana zina zai iya shiga kurkukun shekaru bakwai (7).
Ta yuwu gwamnatin tarayya ta sauya hukuncinta na kin biyan malaman jami'o'i masu yajin aiki albashinsu na watanni bakwai da suka gabata, jaridar Vanguard tace.
Gwamna Nyesom Wike yace sai da wasu jagorori a PDP suka zo wajen shi domin ya taimakawa jam’iyyar APC a zaben 2023. Wike yace bai bada agaji a rusa PDP ba.
Tsohon ministan wasanni na Najeriya, Mallam Bolaji Abdullahi, ya ce mutanen da basu san meke musu ciwo bane kaɗai zasu sake amince wa jam'iyyar APC a zaɓen 2023
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin da zai duba bukatun kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i, ASUU. Kungiyar ta fada yajin aiki tun Fabrairu.
Allah ya yiwa Labaran Kabir Magashi, babban na hannun daman dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, rasuwa a ranar Talata.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin kasar Qatar ta dakatad da zuwan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kasarta yayinda yake shirin zuwa kasar ta Larabawa watan,
Masu zafi
Samu kari