Latest
Akalla Jami'o'in Najeriya guda goma sha daya (11) ba su shiga yajin aikin da kungiyar Malaman jami'oin Najeriya watau ASUU ta shiga ba tun watan Febrairu, 2022.
Matakin gwamnan jihar Osun mai barin gado na jam'iyyar APC, Oyetola, ja ɗaukar sabbin malamai 1,500 bai yi wa zababben gwamna mai jiran gado Adeleke, daɗi ba.
Tsohon ministan sufuri, Ebenezer Babatope, ya ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ba a zaben shekarar 2023.
DPO na rundunar ‘yan sandan Najeriya a garin Birnin Gwari a jihar Kaduna yana hannun 'yan bindiga, yana rokon 'yanuwa su kawo masa agaji daga hannun miyagu.
Hukumar EFCC ta cafke wani Sunday Adepoju, mamallakin gidan kulob na De Rock dake Ibadan tare da wasu mutane 21 bisa zargin zamba ta yanar gizo a kwanan nan.
Mun kawo muku labarin cewa gwamnatin tarayya ta gano wasu kadarori 14 wanda ake zargin Abba Kyari ya mallaka na filaye, gidaje da makudan kudade a bankin GTB.
Mazauna yankin Kubwa a birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa sun nemi wani mai suna IK sun rasa bayan wasan tamaula tsakanin Man United da Arsenal ranar Lahadi.
Rahoton da muke samu daga jaridar Daily Trust ya ce, wasu tsagerun 'yan bindiga sun tare hanyar Birnin Gwari zuwa Funtua a karamar hukumar Birnin Gwari, Kaduna.
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN tayi watsi da labarin cewa ta sauya ra'ayi game da takarar Musulmi da Musulmi bayan zamanta da dan takarar shugaban APC,Tinubu.
Masu zafi
Samu kari