Latest
Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa, reshenta a jihar Katsina ya karbe ofisoshin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a jihar ta Katsina a Arewa.
Ma’aikatan harkokin jiragen sama sun rufe filin jirgin sama na Aminu Kano saboda sabanin da ya shiga tsakanin hukumar FAAN da NAMA mai kula da sararin samaniya.
Kotun masana'antu a ranar Litinin ta dage sauararon sharia'a tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malamai na jami'o'i,ASUU, zuwa ranar 16 na Satumba mai zuwa.
Wasu mahara sun yi awon gaba da tsohon Kansila a gundumar Gurdi, ƙaramar hukumar Abaji dake karkashin birnin tarayya Abuja, sun haɗa da iyalansa da wasu mutane
Duniya na kara ci gaba, a yanzu dai 'yan dako sun kusa daina amfani da karfi wajen tura amalanken daukar kaya saboda wani mutum ya samo musu sauki a aikin.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke shugaban jam'iyyar PDP na Fagge da sakataren jam'iyyar tare da kai su kotu kan zargi hada baki da karya kan Abacha.
A watan Maris, Najeriya ta fuskanci wani mummunan yanayi na karancin man fetur tun bayan da kasar ta shigo da wani nau'in mai gurbatattce, rikici ya samu...
Shugaban matasan jam'iyyar APC reshen jihar Anambra, Hon Innocent Nwanwa, ya rasa muƙaminsa biyo bayan sauya sheƙar asalin uwar gidansa, Sanata Stella, zuwa PDP
Kungiyar Socio-economic Rights and Accountability Project da daliban jami’a suna karar gwamnati, Ministan kwadago da samar da ayyukan da na shari’a saboda ASUU
Masu zafi
Samu kari