Latest
Ciyamomin kungiyar kiristoci ta Najeriya, CAN, suna cigaba da nuna rashin amincewarsu da tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi, tana cewa ba za ta y
Wani rubutu da mutane ke ta turawa abokanansu musamman a dandalin sada zmunta Facebook dake nuna cewa Mamu ya yi tone-tone a magarƙamar DSS karya ce tsagwaronta
Orji Uzor Kalu ya yace a daina zargin shugaban kasa a kan matsalar aikin yi. Shugaban masu tsawatarwa a majalisa ya fadi abin da ke jawo zaman kashe wando.
An Likita a asibiti a jihar Kwara da laifin kashe marasa lafiya. Idan Likitan ya kashe marasa lafiya ta hanyar allura, ya kan dauke motocinsu domin ya saida.
Shugaban Jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya yi bayanin yadda Ifeanyi Okowa ya samu takara a PDP. Daukar Gwamnan na Delta da Atiku ya yi, yana cikin dalilin rikici.
An kafa kwamiti a majalisar dattawa da zai yi bincike a kan satar danyen man fetur a Najeriya. Shugaban kwamitin, Sanata Bassey Akpan ya zanta da ‘yan jarida.
Atiku ya jero ayyukan da zai fara a kwana 100 idan ya zama Shugaban Najeriya. Waziri zai yi kokarin cire tallafin mai, ya rage cin bashi a cikin kwanakin farko.
Gwamnatin Jihar Kano, a yammacin ranar Talata, ta yi taro da mambobin kungiyan ASUU na jami'o'in jiha guda biyu suna neman a dakatar da yajin aiki. Rahatanni n
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce akwai wadanda su ya kamata su ke tallata nasarorin da gwamnatinsa ta samu, amma sam ba sa yin hakan, TheCable ta ruwaito.
Masu zafi
Samu kari