Latest
Sabanin wasu cocin addinin kirista, wannan coci dai na goyon bayan auren mace fiye da daya, kuma ya ba mambobinsa damar auren adadin matan da suke so a nan.
Kwamitin ayyuka na kasa, NWC, ta jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta soke shugabanninta na jihar Osun saboda rikicin shugabanci. Rushe shugabannin na
Ya bayyana haka ne yayin da yake magana a wani taron kungiyar ‘yan kasuwa da masana’antu ta Legas (LCCI) ta 2022 da aka yi a Legas, Daily Trust ta ruwaito.
Rundunar sojin Najeriya karkashin Operation Forest Sanity sun halaka 'yan bindiga masu tarin yawa tare da ceto wasu mutum 10 a samamen da suka kai maboyarsu.
An Zargi Shugaban Matasa da Fifita Yarbawa a Wajen Taron Jam’iyya. Shugaban matasan APC a Najeriya, Isreal yayi magana a shafukansa, ya karyata wannan zargi.
Duk da halin da babbar jam'iyyar adawa ke ciki na rikicin cikin gida tsakanin Atiku da tsagin gwamna Nyesom Wike na Ribas, Dakta Ayu ya shirya tagiya Turai.
Daruruwan jiga-jigai da mambobin jam'iyyar PDP ne suka mamaye filin jirgin saman Muritala Mohammed dake Legas domin karbar dan takarar shugaban kasa, Atiku.
Kamfanin Apple ya sanar da fito da jerangiyar sabbin wayoyin IPhone 14 dke da wasu abubuwa masu ban mamaki da karin amfani ga masu amfani da ita a kullum...
An gurfanar da wani mutun dan shekara 55, Sule Mosudi, a gaban alkalin kotun majistare na Iyaganku, Ibadan, kan zargin satar 'Plantain' da kudinsu ya kai N4000.
Masu zafi
Samu kari