Latest
Wata gagarumar rugugin ruwan kankara ya lalata gonaki da gidajen jama'a a yankunann Dutsen-Kura/Kanya da Gozaki a karamarr hukumar Kafur taa jihar Katsina.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa lallai sai shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party, Sanata Iyorchia Ayu, ya yi murabus daga kan kujerarsa.
Fasto Enoch Adeboye na cocin RCCG ya bayyana yadda ta kusa cikawa da shi bayan hukumomin Amurka sun shiga bincike don gano wadanda ke da hannu a wani hari.
Daya daga masu magana da yawun kwamitin yakin zaben kujerar shugaban Najeriya na jam'iyyar PPeoples Democratic party (PDP), Alaba Yusuf, yace Atiku Abubakar
Dan majalisar dattawan Najeriya mai wakiltan mazabar Kano ta kudu, Sanata Kabiry Gaya, ya yi rashin daya daga cikin 'yayansa kuma an yi jana'izarsa ranar Laraba
Wata matashiyar budurwa yar kasar Kenya mai suna, Huddah Monroe, ta nuna nadamarta na kin bin maganar mahaifiyarta da goggwaninta kan soyayya da mazan Najeriya.
Yayin da ake gaba da fara yaƙin neman zaɓe, jigon jam'iyyar LP ya yi ikirarin cewa nasara ta Peter Obi ce a zaɓen shugaban kasa domin a kullum ƙara karɓuwa yake
Farfesa 'yar Najeriyar nan dake zaune a Amurka da ta yi fatan mutuwa mai radadi ga sarauniyar Ingila ta bayyana cewa, rayuwarta na cikin matsanancin hali...
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe, yace jam'iyyar APC ta matukar gazawa kuma babu abinda ta tabuka a shekaru 7 da suka gabata na mulkinta kuma zasu fadi zabe.
Masu zafi
Samu kari