Latest
Hotunan makarantar sakandare a Bauchi mai suna Kwalejin koyar da ilimin addinin Islama ta Yakubun Bauchi mai dalibai sama da 1500 amma babu bencina ko bandaki.
Yan sanda a Jihar Jigawa sun kama mutane biyu da ake zargi da kashe jami'in hukumar shige da fice da kuma garkuwa da mahaifiyar sanatan APC mai wakiltar Kano t
Tsohon shugaban ƙasa da Buhari ya karɓa a hannunsa, Goodluck Jonathan, ya gargaɗi yan siyasa su guji ta da yamutsi domin sai na Najeriya na nan sannan za'a nemi
Cece-kucen jama'a ya mamaye wani bidiyon da aka yada a intanet na wani matashi dan Najeriya dake nuna sana'ar da yake a Najeriya. Wannan kenan ganin yadda aiki.
Wasu mata yan Najeriya a baya-bayan nan sun wakilci kasar a wurin jana'izar sarauniya Elizabeth II. Kwararren dan jarida, Dele Momodu, ya wallafa wasu hotuna a
Mai neman kujerar gwamnan jihar Kano karkashin Inuwar NNPP mai kayan marmari, Abba Kabir Yusuf, yace ba shi da alaƙa da wani bidiyon neman kudin kanfe 2023.
Dogo Gide ya aurar da ‘yar yarinya, Farida Kaoje mai shekara 16 da ya dauke. Mahaifinta, dattijo mai shekara 66 yace watanni 15 kenan rabon da ya ga diyarsa.
Kamfanin mai na Najeriya (NNPCL), ya ce kasar ba za taa fuskanci karancin man fetur ba a watan Disamba da kuma bayanta, saboda ta yi shiri na samar da mai.
Matar Yusuf, surukar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Nasiru Bayero, ta kammala karatunta na digiri a bangaren kimiyar gine-gine da digiri mafi daraja.
Masu zafi
Samu kari