Latest
Hukumar yan sanda reshen jihar Abiya ta kama tsohon jami'in hukumar DSS da wasu mutane Tara da zargin fashi daga motar dakon kudi, an gano abubuwa da dama.
Bulaliyar majalisa, Sanata Orji Uzor Kalu, ya bayyana cewa yan majalisar dokokin tarayya sun dawo daga rakiyar neman a tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Wata matashiyar budurwa ta shiga halin damuwa bayan ta dauki wani hukunci a kan karan kanta. An dai haifeta a matsayin mata-maza inda ta cire al'uarar namijin.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Jalingo, jihar Taraba ta soke zaben Emmanuel Bwacha a matsayin dan takaran gwamnan jihar na jam'iyyar adawa a jiharAPC.
Basaraken masarautar Ife, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya gargaɗi gwamnatin Buhari ta gaggauta kawo karshen yajin ASUU kafin matasa su fusata.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayanganin hotunan hira da ya gudana tsakanin amarya da kawayenta su sama da 100. Ta tilasta masu biyan N5k na bikinta.
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ya karbi wasu jiga-jigan siyasan da suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP, PM News ta ruwaito a wannan makon da ake ciki.
Jami'an hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi NDLEA, a ranar Asabar, 17 ga Satumba sun damke fasinjoji biyu da bindigogin PAP guda 18 da harsasai 1,300 a jihar Kogi
Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi birnin New York, kasar Amruka don halartan taron gangamin majalisar dinkin duniya. Wakilin kamfanin dillancin labaran Najeriya.
Masu zafi
Samu kari