Latest
Za a ji Isa Ali Pantami ya samu lambar yabo a Abia, An ba shi kyautar Best Performing Digital Minister for the Year 2022 ne a ranar tunawa da fasahohin zamani.
Yarbawa na kiransa 'Ponmo', Inyamurai kuma 'Kanda', Hausawa kuwa na cewa 'Ganda', fatar dabbobi na daga cikin abincin da 'yan Najeriya ke ci ba kakkautawa a
Kwamishinan yan sandan Jihar Kaduna,Yekini Adio Ayoku ya ce rundunarsa ba za ta sassauta wa duk wanda ya karya dokar zabe ba. Don haka, ya gargadi jam'iyyun siy
Bayan kammala wani zama a yau Talata 20 ga watan Satumba, hukumar zabe mai kanta (INEC) ta fitar da sunayen 'yan takarar da za su gwabza a zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnatin Tarayya a daren ranar Talata ta ce wutar lantarki ta inganta a karkashin gwamnatin Shugaba Muhammdu Buhari matuka idan aka kwatanta da yadda ta ke a
Wani dan Najeriya ya more, ya tafi gida da kyautar N10,000 bayan da cinye malmala 10 na tuwo da faranti daya na miya a cikin wani yanayi mai ban mamakin gaske.
Rundunar yan sandan Jihar Gombe a ranar Talata ta yi holen wani Mohammed Aminu da Salisu Sa'idu, wadanda aka kama yayin karban kudin fansa N300,000 daga iyalan
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya ce matasa ne za su tafiyar da gwamnatin Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC idan aka zabe shi a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu a ranar Talata 20 ga watan Satumba ya ce babu wani Inyamuri da zai lashe zaben 2023 mai zuwa, wanda a bayyana ya yi fata.
Masu zafi
Samu kari