Latest
Hon. Toby Okechukwu ya yi martani da ya ga sunansa ya fito a wadanda za a gwabza da su a zaben 2023, yace bai san ya aka yi sunansa ya fito a ‘Yan takaran ba.
Badamasi Lawal, kwamishinan ilimi na Katsina, ya ce dalibai mata sunnuna kwazo fiye da maza a jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma WASSCE a 2021.
Jam'iyyar adawa People’s Democratic Party PDP ta bayyana cewa ba zata fasa rantsar da kwamitin yakin neman zabenta ba ranar Laraba, 28 ga watan Satumba, 2022.
Jakadan kasar Sin zuwa Najeriya, Mr Cui Jianchun, ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ba ta da niyyar kwace kadarorin Najeriya idan ta gaza biya basussukan da ake
Abin da muka fahimta shi ne kungiyoyi na magoya baya jam’iyyar APC da masoyan Bola Tinubu sun rabu a kan Yahaya Bello da za iyi aikin jawo matasa a zaben 2023.
Kungiyar ma'aikatan lantarki a Najeriya watau National Union of Electricity Employees (NUEE) ta sake barazanar kashe wutar kasar gaba daya idan gwamnati ta ki
An Yi Nasarar Cafke Wasu ‘Masu Daukar Nauyin’ Ta’adin ‘Yan Bindiga a Cikin Banki. ‘Yan rundunar Operation Hadarin Daji sun kama mutum biyu za su cire N14m.
Shugaban Majalisar Dokoki, Yusuf Zailani Ya zama Gwamnan rikon kwarya a jihar Kaduna. Malam Nasir El-Rufai ya aikawa ‘yan majalisa takarda cewa zai yi tafiya.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, yace alaƙarsa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na nan kamar yadda kowa ya sani, yan uwantakarsu ta na nan daram.
Masu zafi
Samu kari