Latest
Yan daba da ake zargin yan fashi da makami ne sun kutsa cocin New Life Gospel Church da ke Sariki-Noma, a wajen garin Lokoja, babban birnin jihar, kuma sun sace
Trooper Jack Burnell-Williams, matashi dan shekara 18 wanda ya yi gadin gawar Sarauniya Elizabeth ta II a wurin jana'izarta ya rasu. A cewar The Telegraph, an g
Mai neman kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya a babban zaben dake tafe, Muhammad Sani Dattijo, ya bayyana hujjar da yake ganin dole yan arewa su yi APC a 2023.
Rahotanni sun tabbatar da an sa sunan Abba Kyari a cikin mutane 437 da za a karrama. Wasu mutane 67 za su samu CON baya ga sunayen Sarakuna, manya da Mawaka.
Wata kungiyar goyon baya ta jam'iyyar APC mai mulki a kasa, ta koka kan rashin saka sunan ministan harkokin mata, Pauline Tallen, Shugaban mata na kasa na APC
Jam’iyya mai mulki a Nijeriya ta APC, ta saki jerin sunayen mambobin yakin neman zaben shugaban kasa na sashen Mata a ranar Asabar. APC ta sanar da nada Matar.
Tsohon babban hafsan sojojin kasan Najeriya kuma jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, T.Y. Buratai ya shiga jerin wadanda za su samu lambar yabo ta kasa na Comm
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, Maryam AB Yola ta yi auren ba-zata a ranar Juma'a da ta gabata da kyakyawan angonta mai suna Muhammad.
A yayin da kwanaki kaɗan ya rage wa shugaba Buhari ya yi bankwana da kujerarsa da ya shafe shekaru takwas yana juyawa a kanta, ya tabbatar wa da ƴan Najeriya
Masu zafi
Samu kari