Latest
Yayin da Najeriya ke cika shekaru 62 da samun ‘yancin kai, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya ce ‘yan Najeriya da dama sun gaji.
‘Dan takarar shugaban kasa a inuwar African Action Congress ya yi takaddama da takwarorinsa a taro. Omoyele Sowore ya yi cacar baki da Manjo Hamza Al-Mustapha.
Yan Jam'iya yan takara da magoya bayansu dai sun shiga tsaka mai wuya tun bayan Da dan takarar Jam'iyyar PDP ya Zabi Ifenyi Okowa watan Yuni lokacin da gwamnan.
An tsinta gawar jami'in Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta INEC, wanda aka bayyana batansa a jihar Anambra mai suna Duruocha Osita Joel bayan kwanaki da batansa.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya ce dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, zai ci zaben shekara mai zuwa ko da goyon bayan kung
A kokarin warware rikicin jam'iyyar PDP, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya sake ganawa da Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers. Wata m
Mai dakin shugaban kasa, Hajia Aisha Muhammadu Buhari, ta bawa yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa yan kasar cikin rayuwar kunci a
FCT, Abuja - Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Dr. Iyorchia Ayu, ya dawo gida Najeriya bayan makonni biyu da ya kwashe a nahiyar Turai.
Ayo Oyalowo yace Bola Tinubu ya bar Najeriya da nufin ya samu lokacin hutu, yace ba komai ya sa Asiwaju ya tafi kasar Birtaniya ba, illa iyaka ya samu sararawa.
Masu zafi
Samu kari