Daso, Rahma Sadau Da Sauran Yan Kannywood 10 Da Suka Samu Shiga Kwamitin Kamfen Tinubu

Daso, Rahma Sadau Da Sauran Yan Kannywood 10 Da Suka Samu Shiga Kwamitin Kamfen Tinubu

Jam’iyya mai mulki a Nijeriya ta APC, ta saki jerin sunayen mambobin yakin neman zaben shugaban kasa na sashen Mata a ranar Asabar.

APC ta sanar da nada Matar shugaban kasa Aisha Buhari a matsayin wadda zata jagoranci mata a kamfen.

Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da Rinsola Abiola, diyar marigayi Cif MKO Abiola, kuma jigo a jam’iyyar APC ta fitar.

Wasu jaruman wasan kwaikwayon Kannywood kimanin 13 sun samu shiga jerin mambobin kwamitin.

Ga jerinsu:

  1. Fati Nijar
  2. Mansurah Isah
  3. Saratu Daso
  4. Samirah Ahmad
  5. Teema Makamashi
  6. Fati Karishma
  7. Hajiya Nas
  8. Ummi Gombe
  9. Kyauta Dillaliya
  10. Hadiza Kabara
  11. Rahama Sadau

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Tinubu Ya Nada Uwargidar Shugaba Buhari Matsayin Jagorar Mata A Kamfensa, Ba Sunan Matar Osinbajo

Jerins
Daso, Rahma Sadau Da Sauran Yan Kannywood 33 Da Suka Samu Shiga Kwamitin Kamfen Tinubu Hoto: @MobilePunch
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel