Latest
Dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, Alhaji Abdullahi Shuaib Yaman, ya ce idan aka yi la'akari da abin da ta yi tsawon shekaru 3 a Kwara, jam'iyyar APC ta kori
Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi da abokin takararsa, Baba-Ahmed basu halarci taron kaddamar da kwamitin kamfen din jam’iyyar na zaben 2023.
Hon. Abdulmumini Jibril kofa ya yi taro a Kiru, yana neman NNPP ta samu kuri’a miliyan 5 Kofa yake cewa za su shiga lungu da sako domin tallata ‘dan takaransu.
Mun kawo duka Alkalin Alkalan da aka taba yi tun da Najeriya ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960. Adetokunbo Ademola shi ne wanda ya shafe shekaru 14 a ofis.
MistaAtiku Abubakar Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP mai adawa yace bai yi zaɓen tumin dareba a zabar dan takarar mataimakinsa Mista Ifeanyi Okowa.
Yanayin yadda shahararriyar mawakiyar Najeriya Teni Apata ta karbi lambar girmamawa ta kasa daga wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari ya haifar da cece-kuce.
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada aniyarsa tabattarwa da ‘yan Najeriya danka mulki ga wanda zai gaje shi ba tare da wata matsalar tsaro.
Ganawar tawaga uku ta jam'iyyar APC da ta hada kwamitin ayyukanta na kasa (NWC) da tawagar gangamin kamfen na 'yan takarar gwamnoni da shugaban kasa sun taru.
Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya (NiMet) da Hukumar Kula da Yanayin Ruwa ta ƙasa sun ja hankalin jihohin Arewa ta da na Kudu maso Gabas su yi shirin ko ta kwa
Masu zafi
Samu kari