Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama Ezra Olubi, shugaban kamfanin Paystack da yan Najeriya da dama da lambar yabo a ranar Talata, 11 ga watan Oktoban 2022.
Wata matashiyar budurwa da aka kusa bikinta ta soke auren nata, ta kuma garzaya dandalin Facebook don siyar da zoben baikonta da ya kai naira miliyan 10.2.
Dakarun sojin sashi na biyu na Operation Hadin Kai a jihar Yobe sun sanar da kama wata wiwi mai tarin yawa da ake zargin an nufi kai ta maboyar ‘yan ta’adda.
Daga barin kurkuku, Joshua Dariye ya fallasa yadda ya kashewa PDP kudin da ake zargin ya sata. N266m cikin kudin da ake zargi na sata sun tafi ne a yakin zabe.
Kasancewarsu ma'aikatan gwamnati, shugabannin kasa a fadin duniya na karban albashi kowani wata kamar kowani ma'aikacin gwamnati. Bayan wannan albashi, shugaban
Sanannen abu ne idan aka ce fada ce wurin zaman sarakuna, wuri ne kuma na samun ilimin al'adun jama'a. Najeriya tana kunshe da fadar sarakuna masu tarin yawa.
Ministan harkokin cikin gida, Ogeni Rauf Aregbesola, ya bada tabbacin cewa za'a magance dukkan matsalolin tsaron Najeriya nan da watan Disamban shekarar nan.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar gwamna Abdullahi Umar Ganduje na sauya sunan jami'ar kimiyya da fasaha dake Wudil zuwa sunan Aliko Ɗangote.
Ekiti - Shugaban kungiyar kwamishanonin lafiya a Najeriya, Dr Oyebanji Filani, ya gargadi yan Najeriya kan amfani da wasu magungunan tari dake hallaka mutane.
Masu zafi
Samu kari