Latest
Hukumar Hana Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zangon Ƙasa, EFCC, ta yi nasarar kama wani uba da ɗansa a bisa zargin yin zamba cikin aminci na Naira biliyan N5bn.
Jarumar fim Rahama Sadau ta caccaki masana’antar Kannywood da MOPPAN kan yanda aka dakatar da Safiya Yusuf wacce aka sani da Safara’u bayan bayyanar bidiyonta.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce ya maida hankali sosai wajen yi wa jam'iyyarsa ta PDP yakin neman zaɓe duk da bai halarci taron bude kamfen Atiku ba.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje a bangaren watsa labarai, ya ce ba zai taba cin dunduniyarsa ba. Daily Trust ta rahoto
Wani bidiyon magidanci dan Najeriya dake masifa kan yadda matarsa ke sanyawa dansu kunzugun yara ya jawo cece-kuce a shafukan intanet musamman ma a TikTok.
Kwana daya bayan ya nada mashawarta 14,000, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sake nada wasu sabbin mukaman siyasa 28,000 a yau Laraba, 12 ga watan Oktoba.
Jami'an duba mahalli a jihar Kaduna sun ceto wani bawan Allah a wani gida yayin da suka je bincike, an ce tsawon shekara 20 yana kulle a ɗaki a jihar Kaduna.
A 1964 aka fara raba lambar girma, akalla mutane 5 suka watsawa shugaban kasa a ido ta hanyar kin karbar lambar karramawan da aka nemi a ba su, su wanene su?
Mutane shida yan gida daya sun nutse bayan ruwa ya mamaye gidansu da karamar hukumar Anambra ta Yamma. Daily Trust ta tattaro cewa lamarin ya faru ne a garin Nz
Masu zafi
Samu kari