Latest
Tsohon gwamnan bankin CBN kuma tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana rashin amincewarsa da ikirarin shan man fetur lita 66m a rana da NNPC..
A kalla mutum 33 da suka hada da mata da kananan yara ne suka mutu bayan wani jirgin ruwa dauke da fasinjoji fiye da 50 ya kife a kogin Kaduna da ke jihar Neja.
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party(PDP), Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana shi yan Najeriya ke bukata a 2023 ba.
Gwamnatin jihar Katsina ta soke dokar hana babura da dare a fadin jihar Katsina da ta kakaba watanni baya. Hadimin Yada Labarai na Gwamna Aminu Bello Masari.
Gwamnatin jihar Bauchi ta yafewa fursunoni 153 da suka kananan laifuka da aka jefa gdajen yari daban-daban a fadin jihar ta Arewa maso gabas. Gwamnan jihar,
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi kuma mataimakin shugaban hukumar bunkasa saka hannun jari na Kaduna, ya ce yana tausayin wanda zai gaji Shugaba Muhamma
Tsohon Gwamnan CBN, Sanusi Lamido Sanusi a ranar Asabar, ya sanar da ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu cewa bashi da jam’iyyar siyasa.
An tabbatar da rasuwar Usman Rimi, dalibi mai karatun koyon likitanci da tiyata a Jami'ar Usmanu Danfodio da ke Sokoto, UDUS, wanda ya koma sayar da abinci sabo
Dan takarar gwamna a jam'iyyar LP a Kano, Bashir Ishaq ya ce jam'iyyarsa ta gama shirin yiwa Sanata Kwankwaso, Gwamna Ganduje da Aminu Wali ritayar siyasa.
Masu zafi
Samu kari