Latest
Za a ji Jam’iyyar APC mai mulki tana cigaba da rasa dinbin mabiya a jihar Katsina, ‘yan kwanaki kadan bayan Mustapha Muhammad Inuwa ya bar ta zuwa PDP mai adawa
Mace mai kamar maza kwauri ne babu! Shi za a kira wannan mata da shi wacce ta auri maza bakwai kuma take juya su son ranta tare da daukar dawainiyarsu ita daya.
Bayanai daga babbar jam'iyyar hamayya PDP sun nuna cewa wasu tsagerun yna daba sun kai wa ayarin tawagar kamfen ɗan takarar PDP a Legas, sun jikkata mutane.
Gwamnatin Amurka da Burtaniya sun gargadi 'ya'yan kasashensu mazauna Najeriya da su kula, akwai yiwuwar samun hare-hare a Najeriya, musamman a birnin Abuja.
Jam’iyyar PDP a jihare Ribas ta fara kamfen dinta na zaben 2023 a jihar ta hanyar sakin motoci dauke da hotunan yan takararta amma babu Atiku Abubakar a jiki.
'Yan sandan jihar Ebonyi sun yi nasarar kame wasu mambobin kungiyar nan ta ta'addanci IPOB da sojojinta ESN bayan wani samamen da ta kai kan wasu sansanonin.
Dele Momodu yace daga zaben 1993, Asiwaju Bola Tinubu ya dauko manufofin da ya tallatawa. A cewar Momodu, babu abin da Gwamnatin APC ta tabuka illa masifa.
Aikin gina titin Abuja-Kaduna-Kano ya tsaya a sakamakon matsalar rashin tsaro da ake fama da ita, Karamin Ministan ayyuka da gidaje ya yi wannan bayani a Kaduna
'Dan takaran PDP a Enugu, ya ji dadi da shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfaninsa. Shugaban kasa da kan shi ya bude kamfanin Pinnacle Oil & Gas FZE.
Masu zafi
Samu kari