Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da rade-radin cewa bashi da cikakkiyar lafiya.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga yan Najeriya da kada su yi danasani da mulkin shugaba Muhammadu Buhari.
Akwai labarai da yawa da ake bayar wa na mutanen da aka ayyana ba su da laifi bayan shafe shekaru a magarkama da sunan suna da laifin da ake zargin sun aika.
Hukumomi a ƙasar Costa Rica sun tabbatar da cewa wani jirgin sama da ya taso daga ƙasar Mexixo ɗauke da mutum biyar ya ɓace a sararin samaniya da tsakar dare.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Kano.
Mai martaba sarkin Benin, Oba Ewuare II, ya faɗa wa mai neman kujerar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar, cewa Allah ne mai ba da mulki kuma shi zai zaba.
Maharan da suka sace wasu ma’aikata a babban asibitin Abdulsalami Abubakar, Gulu da ke jihar Neja sun bukaci a biya kudin fansa miliyan N90 don sako mutum 9.
Wani sabon bidiyo na shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, yana tikar rawa a wajen taron kaddamar da manufofin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yadu.
A ci gaba da tallata ɗan takarar shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, jam'iyyar PDP ta gudanar da gangami a jihar Edo, gwamna Wike da yan tsaginsa ba su je ba.
Masu zafi
Samu kari