Latest
Da alamun Manhajar tura sakonni ta yanar gizo mallakin kamfanin Meta ya samu matsala a yau Talata, 25 ga watan Oktoba, 2022. Yan Najeriya masu amfani da manhaja
Mazajen biyu basu san da junansu ba har sai da suka ci karo da junansu a hanya bayan mijinta na farko ya ari motarta don yin wasu zirga-zirga a cikin gari.
Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP yace Tinubu da APC ba zasu je ko ina ba domin ba wanda zai ɗauke su dagaske kan dalilai
Bashir Ahmad, mai bai wa shugaban kasan shawara kan sadarwa mai dogaro da fasahar zamani, ya zolayi Peter Obi, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar LP.
Bayanai sun fara fitowa game da attajirin da ya sayi bankin Polaris Nairan Bilyan 50 a karshen makon da ya gabata. Sabon mammalakin, Auwal Lawal, suruki ne.
A kalla ‘yan ta’adda 30 ragargazar dakarun sojin saman Najeriya,NAF, ta jiragen yaki yayi ajali yayin wani samame da suka kai maboyar Sububu a jihar Zamfara.
Shahrarren marubuci wanda yayi kalaman batanci ga Annabi (SAW), Salman Rushdie, ya rasa ido daya kuma hannunsa daya ya shanye sakamakon harin da wani matash.
Abuja - Bayan makonni ana tattaunawa, gwamnatin tarayyar Najeriya ta kwaso yan Najeriya 542 da aka dora daga kasar hadaddiyar daular Larabawa UAE ranar Lahadi.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya gargadi 'yan Najeriya a ranar Litinin cewa, idan suka sake APC ta sake komawa mulki, to tabbas kasar za ta wargaje kawai.
Masu zafi
Samu kari