Latest
Dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar NNPP mai kayan marmari a jihar Gombe, Khamisu Mailantarki ya ce sam karfin ikon gwamna Inuwa bai bashi ciwon kai tukuna
Wani mutumin kasar Malawi mai suna Francis Banda wanda ke zaune a yankin Ntcheu ya rushe gidaje biyu da ya ginawa matarsa da mahaifiyarta bayan ta rabu da shi.
A yau 24 ga watan Oktoba ne labarai suka mamaye kafafen yada labarai na duniya kan cewa, kasar Burtaniya ta yi sabon Firainminista, bayan da Truss ta ajiye
Tsohon sakataren gwamnatin Katsina, Mustapha Inuwa, ya gargadi gwamnatin jihar da manyan jami’anta da su daina takewa ma’aikata yancinsu na zaben wanda suke so.
Rishi Sunak ya zama sabon shugaban jam'iyyar United Kingdom's Conservative Party a Birtaniya, The Punch ta rahoto. A cewar sanarwa da Sir Graham Brady ya fitar,
Sarakunan gargajiya shida na kabilar Igbo ne suka dumfaro kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya Abuja domin rokon a saki shugaban kungiyar IPOB.
Allah ya yiwa dan tsohon ministan wasanni Solomon Dalung, Nehemiah Dalung, rasuwa a safiyar Litinin, 24 ga watan Oktoba. Ya mutu yana da shekaru 33 a duniya.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace shirye shirye sun yi nisa na kafa tawagar kamfe.
Wata matar da ta bar danta ga kakarsa ta dawo ta ga abin mamaki yayi n da ta ga yadda aka yi masa askin kwal-wal babu gashi ko kadan a kan nasa da aka gani.
Masu zafi
Samu kari