Latest
Allah ya yiwa mai ba Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa shawara kan ayyuka na musamman, Alhaji Murtala Lamus, rasuwa a ranar Talata, 25 ga watan Oktoba.
Yan Najeriya na fama da kallubale da dama da suka hada da matsin tattalin arziki da hauhawar farashin kayayyaki. Daga cikin abin tada hankalin shine hauhawar fa
Bridget Thapwile Soko, ‘yar kasar Malawi wacce tayi digiri a fannin kasuwanci ta fito bainar jama’a ta bankawa shaidar digirinta wuta don bata samu aiki ba.
A cigaba da shirye-shiryen kwace mulki daga hannun jam'iyyar PDP, jam'iyyar APC ta sake samun gagarumin goyon baya yayin wasu dandazo suka sauya sheka a Sabon B
Bayanai sun fara bayyana biyo bayan gargadin da Amurka da Birtaniya tayi cewa da yuwuwan yan Boko Haram sun kai hari birnin tarayya Abuja nan ba da dadewa ba.
A ranar Litinin, 24 ga Oktoba, wata babbar kotun tarayya da ke Port Harcourt ta soke zaben fidda gwanin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas
Dangin wani mutum sun rika masa dariya bayan ya kamu da soyayyar wata mata makauniya. Mutumin mazaunin garin Arusha, a Tanzania, yana wurin aiki ne a lokacin da
Domin rage radadi ga dalibai, gwamnatin jihar Kwara za ta yi jigilar daliban jihar zuwa jihohin ketare da suke karatu a fadin Najeriya inji wata sanarwa da muka
Surukar Sarki Charles III na Ingila, Meghan Markle ta ce wani bincike da ta gudanar ya tabbatar mata da cewar tana da nasaba da Najeriya da kaso 43 cikin 100,
Masu zafi
Samu kari