Latest
An samu karin kasashe da suka ce akwai yiwuwar a kai hare-hare a Najeriya. Jihohin da aka ce ayi hattara da su sun hada da Filato, Neja, Kogi, Abia da Delta.
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, ya dira birnin Washington D.C don yakin neman zabensa na 2023.
Wasu yan Najeriya wadanda abin ke damunsu, sun roki gwamnatin Birtaniya ta bada belin tsohon mataimakin shugaban majalisar Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa.
Jirgin Airforce 001 na shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga babbar tashar jirgin Seoul, kasar Koriya ta kudu kuma yana hanyar dawowa gidan Najeriya .
Jigon jam’iyyar NNPP mai kayan marmari, kuma tsohon makusancin Shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, Kabiru Gaya, yana cin taliyarsa ta karshe ne a majalisa.
Sanata Chimaroke Nnamani yace a sahun Gwamnonin da aka yi a 1999, babu irin Bola Tinubu. ‘Dan siyasar ya saba yabon ‘dan takaran na APC ko da kuwa yana PDP ne.
Za a ji labari Fitaccen Mawakin nan Haifaffen Atlanta a Kasar Amurka, Kanye West ya rasa dukiyar da ta kusa kai Naira Tiriliyan 1 a Najeriya saboda kalamansa.
Wani magidanci mai suna Faustin Kimaro da ya fito daga Bukoni a yankin kudancin Tanzania ya sha ruwan yabo kan sauya kauyensa da yayi, ya gina hanyoyin tafiya.
Buba Galadima, tsohon mamba a kwamitin yardaddu na jam’iyyar APC,yace Rabiu Kwankwaso ne zai lashe zabe a dukkan jihohin arewa a zaben shugabancin kasa na 2023.
Masu zafi
Samu kari