Latest
Wani gini dake Adeola Odeku a Victoria Island dake jihar Legas a halin yanzu yana nan yana ci da wuta. An gano cewa ya lamushe rayuwar mutane da ababen hawa.
Dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabi’u Kwankwaso ya mika ta’aziyya ga shahararren mawakin Davido da budurwarsa, Chioma Rowland kan mutuwar dansu, Ifeanyi.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kwara ta tabbatar da mutuwar wata matar aure sakamakon fashewar Tukunyar yayin da yake tsaka da girka wa iyalanta Abinci jiya.
Sabanin abinda ake radawa, bincike Fitch Solutions ya nuna cewa Peter Obi, dan takaran kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party LP zai sha kaye a zaben.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana cewa, gwamnatin kasar na kan bakanta na yin gudan N5,000 a nan gaba kadan, inji shi
Rundunar yan sandan jihar Lagas ta cika hannu da dukkanin ma'aikatan gidan shahararren mawaki Davido domin su amsa tambayoyi kan mutuwar dansa, Ifeanyi Adeleke.
Shugabannin kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah sunyi zanga-zanga a jihar Benue kan kwacewa da sayar da miliyoyin shanu mallakar makiyaya a jihar. Kungiyar kuma
Duba da yadda ake yawan samun karuwar yara mata da ba sa zuwa makaranta, gwamnatin jihar Kaduna ta tura malamai 2000 zuwa makarantu 155 na fadin jihar ta Kaduna
Wani magidanci ɗan kasuwa ya garzaya wata Kotun Kostumare a babban birnin tarayya Abuja, inda ya nemi a taimaka. Araba aurensa da mai ɗakinsa Saboda halayenta.
Masu zafi
Samu kari