Latest
Nyesom Wike ya rantsar da Hadiman da ya zaba saboda 2023, yayin da ake bikin rantsarwar, Gwamnan ya yi hasahen PDP za ta lashe kujeru, ban da shugaban kasa.
Ana zargin wani Galadiman Dass,Mohammed Damina da halaka tsoho mai shekaru sittin da takwas saboda yana son diyarsa a Yelwa Lebra a daren Lahadi a jihar Bauchi.
Gwamna Mallam Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yafewa wasu fursunoni hudu a bikin tunawa da ranar 'yancin kan Najeriya karo na 62 bisa ikon da kundin tsarin
Bankin CBN ya lalata takardun Naira na kimanin N6, 000, 000, 000, 000. Kudin da aka kashe domin ayi waje da wadannan kudi daga yawo a hannun jama’a ya kai N3bn.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya roki mutanen jiharsa da su taimaka su yafe masa kuskuren da ka iya yuwuwa ya aikata musu, yace ya yafe wa kowa.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sanar da korar kwamishinansa na hanyoyi dagadoji, Engr Newton Okojie bisa zargin baya tabuka komai a aikinsa, inji rahoto.
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 40 a duniya ta shiga damuwa inda ta garzaya shafukan soshiyal midiya don kokawa kan rashin samin tsayyayen namijin aure.
Akwai darussa da yawa a rayuwa wanda wani lokacin zaka ga canji, wani lokacin kunci ko akasin haka. Amma kadai hakan na faruwa ne ga wanda suke da hankalin.
Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki kauyukan Dogondaji da Kazauda a yankin Wanke da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara. Sun yi awon gaba da mutum 10.
Masu zafi
Samu kari