Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya koka kan yadda wasu ke kokarin bata masa suna ta hanyar zarginsa da boye biliyoyi a Abuja. Ya aika wasika ga EFCC.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana kan abin da ya faru da tawagar kamfen Atiku a jihar Borno, IGP na 'yan sanda ya bayyana abin da hukumar ke yi a yanzu.
Sarkin Iwo, Oba Abdulrashed Akanbi Telu 1 ya yi kira ga takwarorinsa na kasar Yarbawa su koma ga Allah kuma su daina hada Allah da wani. Sun yi masa martani.
Sanata Dino Melaye ya jefa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a rikici yayinda yayi subutan baki a Maiduguri, ya fadawa yan Najeriya su 'zabi APC'
Shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani, yace ba sauran ko ɓurbushin PDP a yankin ƙaramar hukumar Igabi, sama da mutum 40,000 sun koma APC .
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana ganin APC mai mulki tayi kuskure wajen bada tikitin 2023 ta ga wanda bai cancanta ba, yace wannan shi ne babban kuskuren ta.
Kotu a birnin Kano ta umarci a kamo AA Zaura tare da gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin da ake masa na cin kudaden da ba nasa ba. An ce ya damfari wani.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya bayyana cewa PDP ta gayyace su sun zauna da Atiku ne bayan takardar da suka rubuta ta cin kashin da ake musu a jiharsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana yadda tattaunawarsa da Sarkin Ingila, Charles III, ya gudana a ziyarar da ya kai masa ranar Labara a fadar Buckhingham.
Masu zafi
Samu kari