Latest
Wasu da ake zaton yan baranda ne sun cinnawa ofishin hukumar INEC a jihar Ogun wuta bayan sun jika biredi a man fetur suka dungi jefawa lungu da sakon cibiyar.
Tsohuwar jarum Ummi Rahab, Matar furodusa kuma mawaki Lilin Baba, ta bayyana cewa tana dauke da juna biyu a shafinta na Instagram inda tace a taya ta murna.
Dabbobin makiyaya sun auka gonakin jama’a yayin da ake shirin yin girbi. Amma Miyetti-Allah tace gonakin suna kan hanya ne don haka dabbobi suka yi masu barna
Akalla ‘Yan Najeriya 8 da ke zaune a Amurka su ka samu nasara a zaben ‘Yan Majalisa da aka yi. A Georgia bakeke biyar suka yi nasara a jam'iyyar Democrat mai-ci
Kwamitin kamfe ya yi magana a kan zargin Bola Tinubu da harkar kwayoyi a Amurka. Festus Keyamo yace danganta ‘dan takaran da miyagun kwayoyi sharrin siyasa ne.
A karon farko tun da ya je Landan domin ganin Likita, an samu labari Mai girma Muhammadu Buhari ya yi hira da manema labarai, an ji ya yi maganar zaben 2023.
Za a ji Halliru Dauda Jika, Lawal Yahaya Gumau da Muhammad Adamu Bulkachuwa sun sauya-sheka. Jam’iyya NNPP da ma PDP sun amfana da sakamakon zaben APC a Bauchi.
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, yace jam'iyyar APC ta yi kuskure wajen tsayar da ɗan takarar shugaban kasa tunda har ta tsallake gwamna Umahi na jihar Ebonyi.
Wani jigon APC a jihar Zamfara ya bayyana yadda Bola Tinubu yake da karimci a duniyar siyasa da kuma tattalin arziki. Ya ce Tinubu ne dan takarar da ya dace.
Masu zafi
Samu kari