Latest
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce tunda jam'iyya ta ɗauki matsaya, zai haɗa kai da sauran mambobin su yi wa Bola Tinubu aikin yakin neman zaɓenn 2023.
Miyagun ‘yan ta’adda sun kai kazamin farmaki jihar Plateau,an tabbatar da halakar mutum 11 yayin da ake cigaba da duba gawawwaki da gidajen da suka kone kurmus.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa ta Najeriya, EFCC, ya ce akwai yiwuwar dalla za ta iya faduwa zuwa N200 saboda shirin sauya fasalin naira.
kiristocin Nigeria (CAN) Na ta Allah wadai da Yunkurin Jam'iyyar APC na dauko Musulmi dan marwa ko zama dantakar mataimakin shugaban kasar wato Kashim Shettima
A ranar Talata, wasu hadiman Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar Labour Party gabannin babban zaben 2023.
A ci gaba da kulla ƙawance da manyan jiga-jigan APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya masa gayyatar gwamna Wike, yanzu haka ya isa Patakwal, jihar Ribas.
Rundunar sojoji ta bayyana gagarumin nasarar da dakarunta na Operation Hadarin Daji suka samu wanda ya kai ga halaka wasu kasurguman yan bindiga uku a Zamfara.
Kungiyar kiristocin Najeriya ta shirya wani zama da 'yan takarar shugaban kasa don sanin abin da suka shiryawa kiristocin Najeriya. Hakazalika, za su tattauna.
Jam’iyyar PDP tayi martani game da kuskuren da dan takaran kujerar shugaban kasan jam’iyyar APC, Bola Tinubu, yayi yayin taron kaddamar da yakin neman zabensa.
Masu zafi
Samu kari