Latest
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abiya ta sanar da nutuwar tsohon shugabanta kuma babban jigo, Chief Ndid Okereke, da safiyar ranar Litinin 14 ga watan Nuwamba, 2022
Masu binciken labaran karya na Najeriya sunyi bincike kan wani bidiyo da wani ya wallafa a LinkedIn yana ikirarin Sanata Orji Kalu yana boye kudade a gidansa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya caccaki abokan hamayyarsa daga jam'iyyun PDP da Labour. Ya ce duk a kan kuskure suke tafiya.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya karyata cewa akwai rashin rashin jituwa tsakaninsa da Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas bayan zaben fidda gwani.
‘Dan majalisa mai wakiltar mazabar Mushin II a majaisar jihar Legas, Honarabul Sobur Olayiwola, ya fadi ana kamfen din Tinubu a Jos, Ya sheka lahira baya nan.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai sa a yafewa Najeriya bashin da ke kanta matukar aka zabe shi ya gaji Buhari 2023.
Wani bidiyo da ake yayi a kafafen sada zumunta, an ji Bola Tinubu ya kama hanyar cewa PD... Sai kuma ya ankare da inda bakinsa ya nufa, ya katisa da APC a Jos.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya nuna bajintarsa ta rawa a lokacin da ya iso wurin kadamar da kamfen a Jos
Miyagun yan bindiga sun halaka wani malamin makaranta da mutane biyu da shugaban matasa a kauyen Tudun Mare da Gefe a karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.
Masu zafi
Samu kari