Latest
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya gwada gwanintarsa a fagen rawa duk cikin murnar da yayi ganin jama’ar sa a Kano.
Wata kotun Abuja ta bayyana korar batun da ke neman a tsige shugaban INEC tare da bincikarsa. Kotu ta ce babu batun tsige Mahmud balle kuma wani bincikarsa.
Tsohon shugaban amintattun PDP, Sanata Walid Jibrin yace ko daya daga cikin mambobin tawagar G5 da ta kunshi gwamnoni 5 ba zai sauya sheka zuwa wani wuri ba.
'Yan bindiga sun tare a wani dajin jihar Bauchi, inda suke sace mutane suna yin karbar kudin fansa. An kuma kama wasu da ake zargi da yin garkuwa da mutum hudu.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki kan matafiya a babbar hanyar Lokoja zuwa Obajana inda suka harbi wani fitaccen ‘dan jarida. An garzaya dasu asibiti.
Uwargidar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Margaret Obi ta yi alkawarin tallafawa mata ta bangaren kudi da sana'a idan mijinta ya ci zabe.
Sanata Chris Ngige yace wadanda ke neman shugabancin kasa sun dace. Ministan kwadagon ya kauracewa yakin neman zaben APC domin duk ‘yan takaran 2023 na shi ne
Fitacciyar jaruma a Nollywood, Nkechi Blessing, ta bayyana ra'ayinta game da wnai batu da ake ci gaɓa da mahawara a kafafen sada zumunta wanda ya shafi soyayya.
Gwamonin G5 na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun dira Ibadan, babban birnin jihar Oyo, don kaddamar da kamfen din Gwamna Seyi Makinde na tazarce
Masu zafi
Samu kari