Latest
Fatima Abubakar, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Borno karkashin jam'iyyar ADC ta bayyana cewa a shirye take don lallasa Gwamna Zulum a zabe mai gabatowa.
Masarautar Bauchi ta kori Bello Kirfi, tsohon ministan ayyuka na musamman kuma Wazirin Bauchi daga sarautarsa kan abin da ta kira 'rashin biyayya' ga gwama
Sarkin Bauchi ya tubewa Wazirinsa rawani. Rilwanu Suleiman Adamu ya amince da wannan mataki da aka dauka a kan Bello Kirfi a dalilin rashin yi wa Gwamna biyayya
Har yanzun an ata kai kawo domin lalubo bakin zaren da dinke varakar cikin gida da ta hana babbar jam'iyya zama lafiya, wata tsohuwar Minista ya sa baki a batun
Hukumar kiyayye haddura na kasa, FRSC, ta tabbatar da rasuwar fasinjoji 15, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Koton Karfe da ke jihar Kogi.
Wani dan Najeriya ya hallaka abokinsa a kan cajar waya, kamar yadda rahoto ya bayyana. An bayyana yadda matashin ya dauko ashana ya cinnawa abokin nasa wuta.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya ya bayyana matsayarsa game da cewa, yana goyon bayan Peter Obi a zaben bana. Ya yi karin haske kan abin da ke faruwa yanzu.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya ja hankalin matasa da kada su kuskura su bari yan siyasa su yi amfani da su a matsayin yan daban siyasa gabannin 2023.
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa a inuwar APC, Festus Keyawa, ya ce zabe mai zuwa 2023 na mutum daya ne domin Obi ya daidaita PDP.
Masu zafi
Samu kari