Latest
Lucile Randon, wacce aka fi sani da Siater Andre ita ce mutum da tafi kowanne 'dan Adam tsufa a duniya ta rasu tana da shekaru 118 a duniya a birnin Toulon.
Mai dakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga yan Najeriya su jefar da mijina idan ya gaza aiki bayan shekaru hudu.
Yanzy muke samun mummunan labarin yadda wani jirgin sama ya fado kan yara kananana a kasar Ukraine, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 16 a nan take inji rahoto.
Yau kamar kullum, shugaba Muhammadu Buhari ya sake samun lambar yabo na wanzar da zaman lafiya da karfafa ta a Najeriya da kuma nahiyar Afrika gaba dayanta.
Masu garkuwa da mutane da suka sace wasu manoma biyu da hanyarsu ta dawowa daga gonarsu a Osun sun sako su tare da yan uwansu da suka tsare bayan kai musu N6m.
Gwamna Seyi Makinde ya yanke shawarar taya Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a garin Ibadan, Babban birnin jihar Oyo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatinsa ta yi kokari wajen tabbatar da komai ya kare daga ayyukan 'yan ta'addan Boko Haram a gwamnatinsa.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, yace da ilimi mutan esuna fahimtra gurbatattun dake fakewa da addini don kawia su cimma wata manufarsu ta kashin kai.
Shugaban majalissar wakilan Nigeria ya gargadi yan majalissar kan yadda suka nbar aikin majalissar suka koma yawon yakin neman zabe a jihohinsu da yankunansu
Masu zafi
Samu kari