Latest
Wani mutum ya gurfanar da ma'aikatan wani otel a jihar Benue a gaban kotun majistare kan zarginsu da bale masa mota tare da sace zunzurutun kudi N900,000 a ciki
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa rikicin kan Ma'adanai da Allah ya ba arewa ne ya kawo ta'addanci kala-kala a inda abun ya taba.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dawo gida Abuja bayan tafiyar da ya yi zuwa kasar Mauritania don halartar taron zaman lafiya na nahiyar Afirka karo na 3
A ranar Lahadi, 15 ga watan Janairu ne yan bindiga suka kai hari cocin Life For All a karamar hukumar Kankara ta Katsina, inda su ka yi garkuwa da masu bauta.
Idan an samu wanda ya fi Rabiu Musa Kwankwaso cancanta, ‘dan takaran zai janye, Kwankwaso ya nuna a shirye yake da ya fasa takarar da yake yi na shugaban kasa
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, ya sanar da cewa kura-kurai da rashin shugabanci Nagari ke addabar Najeriyaa.
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace ba wanda zai ba mukami ko kwangila a bati dole sai ya kawo sakamakon rumfarsa.
Bidiyon gidan su wata matashiyar budurwa ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Budurwar ta ce akwai kofofin da harbin bindiga baya shiga a gidan harda solar.
Minsitan kula da lamurran 'yan sanda, Muhd Dingyadi, ya bayyana cewa Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya ba zai yi ritaya wannan shekaarar nan ta 2023 ba.
Masu zafi
Samu kari