Latest
Sunayen Alkalan kotun shari'ar Musulunci biyu, kashiya mai ajiyan kudi, da wasu ma'aikatan gwamnatin jihar Kano da suka sace kudin magada sun bayyana a kotu.
Abin mamaki ba ya karewa. An damke wasu ma'aikatan hukumar shari'a da Alkalan kotu a jihar Kano bisa zargin babakeren kudin magada kimanin naira milyan 580.2.
Dan mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Festus Keyamo ya musan batun Atiku na bawa yan jam'iyarsa kwamgila
Dan takarar kujera lamba daya a Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya sauka a babban birnin jihar Oyo da misalin karfe 12, an nemi gwamna Makinde an rasa a wurin.
Jam'iyyar PDP ta magantu kan zargin da jam'iyyar APC tayi wa dan takararta na cewa shi ba barawo bane, kuma ba da alaqa da cin hanci da rashawa a tarihinsa
Rahotanni sun bayyana cewa magoya bayan jam'iyyar APC biyu ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da hatsari ya rutsa da motarsu a hanyar zuwa jamfe a Ebonyi.
Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Gwamna Babagana Zulum ta ba wa makarantu hutun kwana takwas saboda malamai da dalibai su karbi katin zabe na PVC.
Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara wani yanki ne a tsakiyar arewacin Najeriya da suka kirikiri kudinsu na daban inda suke siye da siyarwa a yankin kadai da shi.
Jigon APC ya bayyana cewa, yanzu lokaci ne da Tinubu ya kamata ya mike kafa a Villa ya gaji Buhari a zaben 2023 da ke tafe nan da watanni kadan masu zuwa mana.
Masu zafi
Samu kari