Latest
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC ya shawarci yan Najeriya da su yi watsi da duk wasu alkawara da abokin hamayyarsa na PDP, Atiku ya daukar masu.
Tsohon shugaban majalisar dattawa ya shigar da Gwamna AbdulRahman AbdulRazq na jihar Kwara kara a kotu inda ya nemi ya bashi hakuri da tarar naira biliyan 20.
Wasu jami'o'in tarayya a Najeriya sun yi karin kudaden makaranta biyo bayan kin karin kudaden da gwamnatin tarayya ke basu na gudanarwa, daga cikinsu akwai FUD.
Fitaccen mawakin Najeriya, Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable ya burge masayansa yayin wani wasa da ya yi a Fatakwal a tsakiyar rafi a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace ba gudu ba ja da baya duk zagin masu zagi da hantarar masu hantara ba zai sa ya sauya aniyarsa ba a zaben shugaban kasa.
Wani gagrumin hatsarin mota ya ritsa da rayuka 18 inda suka kone kurmus har ba a iya ganesu a kauyen Nabardo dake jihar Bauci a yammacin Laraba wurin karfe 5.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan wasu mutane biyu tare da jikkata wasu uku da jami'inta ya yi a ranar Lahadi, 1 ga watan Janairun 2023.
Wani matashi ya baiwa jama'a matukar mamaki bayan ya siya zoben N2.2 miliyan na neman aurenta kuma ya dire gefe yace ai dole ta biya shi wani bangaren kudin.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya gwada gwanintarsa a fagen rawa duk cikin murnar da yayi ganin jama’ar sa a Kano.
Masu zafi
Samu kari