Latest
Fitacciyar jaruma a Nollywood, Nkechi Blessing, ta bayyana ra'ayinta game da wnai batu da ake ci gaɓa da mahawara a kafafen sada zumunta wanda ya shafi soyayya.
Gwamonin G5 na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun dira Ibadan, babban birnin jihar Oyo, don kaddamar da kamfen din Gwamna Seyi Makinde na tazarce
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS, tayi nasarar damke ‘dan ta’addan da ya dasa bam a fadar Ohinoyi na kasar Ebira ranar da Buhari zai ziyarci jihar Kogi.
Wani mutumi ya nuna baiwar da Allah ya masa inda ya maida Keke Napep din da yake sana'a da ita ta koma kamar jirgin sama mai saukar Angulu, mutane sun yi martan
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sanar da matakan da 'yan Najeriya zasu bi wurin siyan gwanjon kadarori.
Wata kotun shari'a dake zama a jihar Kano ta tasa keyar wa da kani zuwa gidan kurkuku kan zarginsa da soyayya da matar aure tare da janye mata hankali kacokan.
An samu sabanin a zaman shari'ar wani dan kasuwa da matarsa a Kotun shari'a mqi zama a Magajin Gari Kaduna, yace sam bai saki matarsa ba kuma yana kaunarta.
Sa'adatu Kirfi, yar tubabben Wazirin Bauchi, Bello Kirfi ta rubuta wasika na ajiye aikinta a matsayin kwamishinan Gama Kai da Kananana Masana'antu na Bauchi.
Fatima Abubakar, 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Borno karkashin jam'iyyar ADC ta bayyana cewa a shirye take don lallasa Gwamna Zulum a zabe mai gabatowa.
Masu zafi
Samu kari