Latest
Bayani ne aka yi dalla-dalla a kan yadda ‘Yan Takaran APC, PDP, NNPP da LP a zaben shugabancin kasa za suyi wa kuri’un da ake da su a Kano rubdugu da wawa.
Muhammadu Buhari ya fadawa kasashen Sitzerland, Sweden, Republic of Ireland, Thailand, Senegal da Sudan ta Kudu su guji shiga sha’anin Najeriya kan harkar zabe.
Wata mata mai aiki a jami'a ta bayyana shiga tashin hankali yayin da take murnar samun karuwa, ta haifi jarirai biyar a nan take, ta bayyana bashin da ke kanta.
Wani matashi ya nuna fikirar da Allah ya yi masa ta hanyar kera wata kalar motar da ba a taba ganin irinta ba. Ya tuka ta aikin unguwarus, mutane sun yi mamaki.
Surukin Gwamnan Kano ya fadawa Kotu kayan da matarsa, Balaraba Ganduje ta shiga dida ta dauke. Nan da ranar 19 ga watan Junairun nan za a cigaba da shari’a.
Frank Quangrong ya zayyanawa kotu yadda ya yi ‘kuskuren’ kashe wanda yake kauna. Wannan mutumi ya ce bayan rasuwar masoyiyarsa ne ya fahimci shi ya kashe ta.
Wani abin bakin ciki ya faru a garin Minna, babban birnin jihar Neja inda wani direban tirela ya halaka jami'in NSCDC ya kuma fizgi motarsa ya tsere nan take.
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami'a ta bayyana lokacin da za ta fara siyar fom din jarrabawar UTME da kuma siyar da fom din shiga jami'a kai tsaye wato DE.
Wani dan arewa ya bayyana bukatar aure, zai ba da sadakin Naira miliyan daya da kuma karin N200,000 don rage mata radadin hana ta yin wasu bukukuwan bidi'a.
Masu zafi
Samu kari