Latest
Kwamishinan yada labarai na jihar Legas, Gbenga Omotosho, ya bayyana cewa kungiyar kwadugo ta bayyana goyon bayanta da burin Bola Tinubu da Gwamna Sanwo-Olu.
Gagarumin rikici ya rincabe tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kwara inda aka halaka manomi daya tare da kone kurmus gidajen jama'ar yankin sama da guda 500.
Peter Obi ya shawarci yan Najeriya da su kula da wanda za su zaba a matsayin shugaban kasa a 2023, cewa kada su yarda su mika kasar ga mutumin da bai da lafiya.
Hukumar yan sanda a jihar Plateau ta bayyana faston da yayi karyan an yi garkuwa da shi har sau biyu don mabiya su biya masa kudin fansa ya fito ya yi magana.
Isaac Auta Zankai, mataimakin kakakin majalisar dokokin Kaduna da mamba mai wakiltar Zaria, Suleiman Dabo, sun fita daga jam'iyyar APC sun koma Labour Party.
Ana saura kwanaki 10 karewar wa'adin da ta sanya, hukumar zabe ta INEC ta karawa yan Najeriya kwanaki takwas zuwa karshen watasu garzaya su karbi katunansu.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya kebe da d'an takarar gwamn jihar Abuya a inuwar APC, Ikechi Emenike, tare da matarsa jakadar Najeriya a Amurka yau.
Bishop Mathew Kukah ya bayyana cewa ya saba sukar gwamnati tun kafin zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma zai ci gaba bayan tawagarsa sun bar kan mulki.
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya caccaki tsohon mataimakin gwamann jihar, Ahmad Mahmoud wanda ya tattara ya koma PDP, yace ba shi da aiki sai zuwa yana karya.
Masu zafi
Samu kari