Latest
Babban Bankin Najeriya ya kawo wani sabon shirin da zai taimaka wajen tabbatar da an yi abin da ya dace wajen tabbatar da sabbin kudi sun shiga hannun kowa.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sace matashin dan baƴtar ƙasa da wasu mazauna 5 yayin da suka kai kazamin hari jihar Enugu jiya Asabar.
Wani matashi ya nuna bidiyon yadda ya sa iyayensa farin ciki ta hanyar sauya gidansu na kauye sannan ya sake gina wani sabo na zamani. Ya sha ruwan yabo sosai.
Wasu ma'aurata ne sukai wani abun ban mamaki da tajibi a kafar Twitter inda sukai aure daga tallen zobo da kunun aya, yanzu dai auren kusan satin sa biyu kenan
Hasashe sun nuna cewa Gwamna Yahaya Bello ya shiga halin fargaba kan zamowar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Shugaban kasa, saboda lissafinsa siyasar jihar Kogi.
Wata budurwa a shafin Twitter ta yi wuf da wani matashi da ya kwankwasa kofa don siyan kayan sanyi da take siyarwa. Ta bayyana yadda lamarin ya faro a tsakani.
Makonni bayan kisan basaraken Lambata, Mohammed Abdulsafur, jami'an rundunar yan sanda a jihar Neja sun yi nasarar kama wasu da ake zargi da hannu a kisan.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ya roki mazauna Jigawa su jefa masa kuri'u idan suna son samun zaman lafiya.
Sanata Dino Melaye ya wallafa bidiyon katafaren gidansa da ke kauyensa a jihar Kogi a Facebook. Akwai ainahin gini, masaukin baki mai dakuna shida da sauransu.
Masu zafi
Samu kari