Latest
Wasu iyali a jihar Neja sun ki karbar tsoffin kudade da aka kawo a matsayin sadakin diyarsu saboda tsoron ba za su iya kashe su ba kafin cikar wa’adin CBN.
A ziyarar da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya kaiwa sarkin Dutse a jiya nuna goyan banyasa ga dan takarar kuma ya nuna zai iya mulkin Nigeria..
Farfesa Folagabade Aboaba, Mataimakin shugaban Cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), ya rasu. Ya rasu yana da shekaru 90 bayan gajeruwar rashin lafiya.
APC ta fadawa Gwamna Bala Mohammed ya soma rubuta wasiyyarsa ta karshe. Jam’iyyar APC ta shirya karbe Bauchi daga hannun PDP, ta aikawa Gwamnan na PDP sako
Kusa a tafiyar Bola Tinubu, Abayomi Mumuni wanda ya taba yin jam’iyyar CPC ya ce Tinubu bai samun goyon bayan da ake sa rai daga wajen Muhammadu Buhari a 2023.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023 da ke tafe ya yi wata ganawa ta musamman da malamai da shugabannin addini a Bauchi
Yanzu muke samun wani mummunan labarin yadda wasu fadawan mai martaba Shehun Borno suka kone kurmus a wani hadarin da suka yi a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana matsayarsa game da halin da ake ciki da yadda ake yada jita-jitan ya kaura daga layin Bola Ahmad Tinubu nan da zaben 2023 me zuwa.
Shugaban majalisar dattawna Najeriya, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya roki mazauna arewa maso gabashin Najeriya su saka wa Buhari bisa ceto su daga Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari