Latest
Gwamnan babban bankin Najeriya watau CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa a tunaninsa sabbin takardun naira sun rage aikata wasu manyan laifuka a Najeriya.
Jama'a mazauna jihar Sokoto sun fada tsananin rudani bayan 'yan kasuwa sun yi mirsisi sun daina karbar tsofaffin takardun Naira duk da kuwa babu sabbin a Gari.
Shugaban jasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wata katafariyar cibiyar al'adun Yarbawa da aka gina a jihar Legas, an gayyaci manyan mutane daga yankuna da yawa.
Wani matashi 'dan Najeriya ya saki bidiyon da ke nuna gida da wani dillali a Legas ya nunawa kawarsa kan N650,000. Jama’a sun yi martani sosai kan bidiyon.
Kashim Shettima yana yi wa jam’iyya mai mulki zawarcin tsohon Gwamna Ayo Fayose, sun yi wani kus-kus, kuma har zuwa yanzu ba a ji komai daga bakin Fayose ba.
Kwanki kalilan kafin babban zaben 2023, mai neman zama gwamna a inuwar APM a jihar Bauchi, Auwal Idris, ya janye daga takara, ya sauya sheƙa zuwa PDP mai mulki.
Wani dan sanda mai gaskiya yaki karbar Naira miliyan 1 da wani ya bashi matsayin cin hanci don sakin wani Yusuf Ibrahim da aka kama kan garkuwa da mutane a Kano
Gwamnatin jihar Katsina ta bayar da hutun kwana biyu ga al'umma da kuma jama'ar gari dan tarar shugaba Muhammadu Buhari da zai ziyarci jihar na kwana biyu.
Gwamnann babban bankin kasa ya karyata zargin da dan majalissar jihar nan yayi wato GUdaji kazaure na karkatar da kudi kusan tiriliyan 80 da doriya a kudin fito
Masu zafi
Samu kari