Latest
Sanata Jibrilla Bindiw, tsohon gwamnan jihar Adamawa da ya sha kashi hannun Ahmadu Fintiri a zaben 2019 duk da yana kan mulki ya fita daga jam'iyyarsa ta APC.
Yayin da ya rage wata ɗaya gabanin babban zaben wannan shekarar, jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom ta sallami Ita Enang, daga inuwarta kan zargin zagon kasa.
Tun daga shekarar 2016 zuwa yanzu, harajin da bankuna suka karba ya N370.686b ne, amma Hon. Muhammad Gudaji Kazaure yana zargin an yi awon gaba da fiye da N80tr
Malama Khadijah ta ce yadda diyarta take da kyau, haka ita ma ta ke, saboda haka ta auri saurayin 'yarta, ta ce haka bai ci karo da dokar shari’ar musulunci ba.
‘Yan kwamitin da zai magance wahalar man fetur su ne Timipre Sylva, shugabannin hukumomin DSS, kwastam, EFCC da NSCDC da shugabannin ma’aikatar NMDPRA da NNPC.
Rahotannin da muke samu sun nuna cewa wani jirgin helikwafta ya yi ruwan wuta kan Mafarauta na musamman dake aiki da jami'an tsaro a yankin Shiroro da ke Neja.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana tare da ɗan takarar gwamna, Sanatoci, majalisa tarayya da jiha amma ɗayan kam ba zai matsa wa kansa ba.
Shugabannin bankuna a Najeriya za su tattauna da majalisar dokokin Najeriya domin gano mafita ga karancin kudi da ake fama dashi a kasar nan a halin yanzu.
Labarin da muke samu ya ce, sojoji sun ceto wasu mutanen da 'yan bindiga suka sace suka tafi dasu. An hallaka 'yan bindiga uku nan take yayin kwanton bauna.
Masu zafi
Samu kari